Wanene mahalicci na? Kuma saboda me ya halicce ni?
(Hausa)
Harshe:Hausa
shiryawa:Alrawda
nau, i:
Wanene ya haliccemu kuma don menene ya haliccemu?
Komai na nuna cewa akwai mahalicci wanda Shine Allah, Mai cikan tsarki, Mai sunaye kyawawa da siffofi maɗaukaka, Musulmai sunyi imani da Alƙur'ani da littattafai kafinsa, sunyi imani da bayin Allah manzanni dukkansu cikinsu harda Isa aminci ya tabbata a gare shi, kuma Musulunci shine cikakken miƙa wuya ga Allah da kaɗaita Shi da bauta domin samun tsira, to ka musulunta da gaggawa domin ka rabauta.
Share
Use the QR code to easily share the message of Islam with others