Gida KA SAN MUSULUNCI Zikirin safe da marece (Hausa)
Zikirin safe da marece

Zikirin safe da marece (Hausa)

Play
nuna Abubuwan da ya kunsa da Larabci

Zikirin safe da marece (Hausa)

Harshe: Hausa
shiryawa: Muhamad Awal Albani Zariya
nau, i:
Zikirinda akeyi da safe da kuma marece ,kuma yana daga cikin yima allah madaukaki bauta sannan ana ambaton allah da baki kuma ana ambatonshi da gabubuwa na jiki.dagacikin fa idodinshi yana karama zuciya haske kuma yana kankaremata tsatsan zunubi. kuma zikiri yana kore shedan.